kano Karamar yarinya da dan shekaru 65 sun mutu a...

Karamar yarinya da dan shekaru 65 sun mutu a Kano bayan fadawa Rijiya

-

Lamarin ya faru ne a unguwanni daban-daban a jiya Alhamis, 19 ga watan Nuwamba.

 

Na farko ya farune a unguwar Kwagar Kanawa dake karamar hukumar Gezawa inda aka kira hukumar Kwana-kwana bayan yarinya me suna A’isha Musa ta fada Rijiya.

 

An ceto ta amma a gigice inda aka kaita Asibiti amma Likita ya tabbatar da cewa ta rasu. An baiwa shugaban kauyen, Alhaji Abubakar Usman gawar yarinyar.

 

Advert

Hakanan kakakin hukumar,  Malam Sa’idu Musa yacs wani Isa Ahmadu Kamilu a Sabuwar Unguwa, Rano shima ya fada Rijiya ya rasu, an mika gawarsa ga dan uwansa, Malam Ahmadu Kamilu dan Binnewa.

“Officers of the Service, who subsequently arrived at the scene, discovered that it was the body of a nine-year-old girl, identified as Aisha Musa, that fell into a well. She was rescued unconscious and later confirmed dead.’’

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you