LabaraiKarku rika bada aron wayarku, saboda duk laifin da...

Karku rika bada aron wayarku, saboda duk laifin da aka aikata da ita, ku za’a kama>>NCC ta gargadi ‘yan Najeriya

-

Hukumar sadarwa ta kasa, NCC ta gargadi ‘yan Najarian da cewa kada su rika bada aron waya, layin waya ko kuma NIN dinsu.

Ta bayyana hakane ta bakin daraktan kula da masu amfani da lauykan sadarwa, Mr. Efeosa Edehen a wajan wani taro..…Continue Reading>>>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you