Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Karya ake mana, bamu Azabtar da Direban Buhari har ya mutu ba>>DSS

Published

on

Jami’an tsaro na DSS sun bayyana cewa ba gaskiya bane rahoton dake yawo kan wai sun azabtar da Direban Shugaban kasa, Sa’idu Afaka wanda hakan ta kai ga mutuwarsa.

 

Sahara Reporters ta yi zargin cewa, DSS sun gano Afaka yayi kokarin ganin ya yaudari Shugaba Buhari ya sakawa wasu takardun Kwangila hannu. Dalilin haka aka kamashi aka azabtar dashi aka ajiyeshi a Asibitin Fadar Shugaban kasa har ya Mutu.

 

Kakakin DSS, Peter Afunanya ya bayyana cewa, ba gaskiya bane cewa wai sun Azabtar da Direban Shugaban kasar, yace dan haka a yi watsi da wancan Rahoto, yace basa azabtar da wanda ake zargi.

 

said the secret police did not engage in torturing of suspects and asked the public to “disregard the fake news spewed by the online platform.”

It stated, “While the said driver was never arrested or detained by the Service, it is a known fact that it does not torture suspects. Its suspect handling method is usually in compliance with the tenets of criminal justice administration system and democracy.”

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Karya ake mana, bamu Azabtar da Direban Buhari har ya mutu ba>>DSS) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-08 09:05:00

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.