LabaraiKasar Canada na neman Zaratan Matasa da zasu zama...

Kasar Canada na neman Zaratan Matasa da zasu zama ‘yan kasarta Daga kasashen Duniya Daban-Daban: Duba Sharudan data saka

-

Kasar Canada bude hanya ga ‘yan kasashen waje da zasu samu damar zama ‘yan kasar na dindindin.

Sabuwar dokar da kasar ta fitar tace zata baiwa ‘yan kasashen waje da sukabyi karatu a jami’o’in kasar su 40,000 damar zama ‘yan kasar.

Wannan yana cikin tsarin da Ministan kasar, Marco Mendicino ya fitar na na baiwa ma’aikata masu aiki na musamman 90,000 da kuma wanda suka kamala karatu a kasar da taimakawa tattalin arzikinta damar zama ‘yan kasa.

Za’a bude wannan damar nw rana 6 ga watan Mayu har zuwa 5 ga watan Nuwamba na Shekarar 2021, Duba Sharuɗɗan da ta Saka…..Continue Reading>>>> Or Apply for Fully Funded Humphrey Fellowship Program To Study In U.S 2021.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you