Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Labarai Kevin De Bruyne ya taimaka wurin cin kwallaye 100...

Kevin De Bruyne ya taimaka wurin cin kwallaye 100 kungiyar Manchester City, bayan da suka doke Crystal Palace daci 4-0

-

SPONSORED LINK

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Kungiyar Crystal Palace ta ziyarci Manchester City a filin tana Etihad har sau biyu ba tare da shan kashi ba a jere, amma a yau lamarin ya canja bayan da Manchester City ta lallasa daci hudu.

Tawagar Pep Guardiola ta fara jagorancin wasan ne ta hannun Stones wanda yaci kwallon shi ta farko a kungiyar da taimakon Kevin De Bryune wanda shi kuma yanzu ya taimaka wurin cin kwallaye 100 a kungiyar Mancheaster City.

Gundogan yayi nasara ciwa Manchester City kwallo biyu a wasan bayan an dawo daga hutun rabin lokaci, yayin da Stones ya kara cin wata kwallon sai kuma Sterling yaci kwallon karshe a wasan wadda tasa yanzu Manchester City ta buga wasanni biyar a jere na Premier League ba tare da shan kashi ba.

Manchester City 4-0 Crystal Palace: Jonh Stones double as Kevin De Bruyne tegister 100 Premier League assists.

Crystal Palace were unbeaten in their last two visits to The Etihad, but Man City were in control throughout and took the lead with a milestone goal. De Bruyne nabbed his century of assists when Stones (26) nodded home his first Premier League goal for the club.

Kevin De Bruyne ya taimaka wurin cin kwallaye 100 kungiyar Manchester City, bayan da suka doke Crystal Palace daci 4-0

Man City added another shortly after the break with a sensational strike from Ilkay Gundogan (56), before Stones (68) slotted home his second of the evening after Vicente Guaita had initially saved Ruben Dias’ header in his first-ever Premier League double.

Raheem Sterling (88) rounded off the victory late on with a sublime free-kick as Man City extended their winning run to five Premier League games.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (Kevin De Bruyne ya taimaka wurin cin kwallaye 100 kungiyar Manchester City, bayan da suka doke Crystal Palace daci 4-0) firstly published at hutudole.com on 2021-01-17 22:35:33

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  Wata yarinya yar shekaru 14 ta murde mazakutar kakanta sai da ya nemi agaji, bayan yayi kokarin yi mata fyade

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Karanta Wannan:-  Satar Daliban Zamfara: Ku sauka ko kuma kuyi maganin yan bindinga da yan ta’adda, – Hadimin Ganduje ya fadawa Shugaba Buhari da sauran Gwamnoni