LabaraiKocin Barcelona, Ronald Koeman ya samu jan kati yayin...

Kocin Barcelona, Ronald Koeman ya samu jan kati yayin da kungiyar tasha kashi daci 2-1 a hannun Granada

-

Ronald Koeman ya samu jan kati yayin da Barcelona tasha kashi a hannun Granada ranar alhamis a gasar La Liga. Kocin Barcelonan ya samu jan katin ne bayan an dawo daga hutun rabin lokacin bayan Drawin Machis ya ramawa Granada kwallon da Messi yaci.

Kuma ko da aka tashi wasan Koeman ya bayyana cewa shi bai laifin komai ba aka bashi katin, amma a zahiri ya cewa kocin ne “wannan wace irin dabi’a ce”.

Bayan an baiwa kocin jan katin Jorge Molina ya sake ciwa Granada kwallo guda wadda tasa kungiyar tayi nasara a…… Continue Reading>>> | List: Free Universities to Study in the World

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you