Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Breaking News Kotu Ta Daure Matashi Shekaru Hudu A Gidan Yari...

Kotu Ta Daure Matashi Shekaru Hudu A Gidan Yari Bisa Safarar Kwayoyi

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Wata babbar kotu a Legas a ranar Talata ta daure wani matashi mai shekara 31 a duniya, mai suna Uchenna Unachukwu shekaru hudu a gidan gyaran hali bisa safarar kwayar da nauyinta ya kai kilogiram 21.7.

Mai shari’a Ayokunle Faji ne ya zartar wa da Unachukwu hukuncin bayan amsa laifinsa na safarar miyagun kwayoyi.
Sai dai Alkalin ya ce; shekaru hudun wanda aka yanke wa hukuncin zai fara daga lokacin da aka kama matashin.

Mai shigar da kara, Jeremiah Aernan, ya shaidawa kotu cewa; Unachukwu ya aikata laifin ne a ranar 9 ga watan Yuli a tashar moto ta Iddo a jihar Legas.

Read more at SOURCE: This post (Kotu Ta Daure Matashi Shekaru Hudu A Gidan Yari Bisa Safarar Kwayoyi) firstly published at dimokuradiyya.com.ng on 2020-12-22 15:11:39

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you