Labarai Kotu ta daure shahararren limamin coci a Legas bisa...

Kotu ta daure shahararren limamin coci a Legas bisa laifin damfara

-

Advertisements
Advertisements

Babbar kotun jihar Legas ta daure wani shahararren limamin coci a jihar, mai suna Israel Ogundipe, wanda aka fi sani da Genesis.

 

Kotun karkashin jagorancin Mai shari’a Olabisi Akinlade ta yanke wa Genesis hukuncin zaman gidan yari na shekara guda saboda damfara.

 

An zarge shi da damfarar wani dan Najeriya mazaunin United Kingdom, UK, Misis Olaide Williams-Oni.

Advert

 

Williams-Oni ta yi zargin cewa limamin cocin yayi mata damfara ta kudi N17m daga wurinta tare da alkawarin taimaka mata wajen sayen wasu kadarorin ta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you