Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Coronavirus/COVID-19 Ku kwantar da hankulanku babu maganar saka dokar kulle>>Gwamnatin...

Ku kwantar da hankulanku babu maganar saka dokar kulle>>Gwamnatin Tarayya

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Gwamnatin tarayya ta yi karin haske da cewa bata saka dokar kulle ba dalilin dawowar cutar Coronavirus/COVID-19.

 

Ministan yada labarai da Al’adu,  Alhaji Lai Muhammad ne ya bayar da wannan tabbaci a wata hira da aka yi dashi a shirin gidan talabijin.

 

Yace sanarwar da kwamitin yaki da cutar Coronavirus/COVID-19 na gwamnatin tarayya ya bayar babu maganar kulle a ciki.

 

Yace saidai gwamnatin tarayya ta dauki matakin rage yawan ma’aikatan dake zuwa Ofis daga mataki na 12 sannan kuma an kulle gidajen shakatawa da sauransu.

Ku kwantar da hankulanku babu maganar saka dokar kulle>>Gwamnatin Tarayya

“The Federal Government has not declared a fresh lockdown.

 

“What we have done is that we have simply reiterated the old protocols and asked federal workers on Level 12 and below to stay at home and they will still receive their salaries.

 

“Lagos state has equally asked their level 14 workers and below to work from home and Kaduna state has done the same.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (Ku kwantar da hankulanku babu maganar saka dokar kulle>>Gwamnatin Tarayya) firstly published at hutudole.com on 2020-12-22 21:15:16

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you