Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Ku rika kashesu idan suka kawo muku hari>>IGP ya gayawa ‘yansanda kan IPOb

Published

on

Shugaban ‘yansandan Najeriya, IGP Muhammad Adamu ya gayawa ‘yansanda cewa su rika harbin ‘yan IPOB idan suka kawo musu hari.

 

Ya bayyana hakane a yau Talata bayan ziyyarar da ya kai hedikwatar ‘yansanda dake Owerri inda ‘yan Bindiga da ake zargin ”yan IPOB ne suka kai masa hari.

 

Yace bai inda ‘yan IPOB din zasu boye musu, sai sun zakulo su an hukuntasu.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Ku rika kashesu idan suka kawo muku hari>>IGP ya gayawa ‘yansanda kan IPOb) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-06 12:57:31

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.