LabaraiKudirin Tsige shugaban kasa ya tsallake karatu na 2...

Kudirin Tsige shugaban kasa ya tsallake karatu na 2 a majalisa

-

Kudirin tsige shugaban kasa idan ya kasa nada Ministoci a cikin kwanaki 30 da hawansa mulki ya tsallake karatu na biyu a matsalisar wakilai.

A watan Disamba na shekarar 2020 ne Kudirin dokar ya tsallake karatu na 2 a majalisar bayan da dan majalisa, Kpam Sokpo daga jihar Benue ya kaishi majalisar……Continue Reading>>>> Or Apply for Fully Funded Humphrey Fellowship Program To Study In U.S 2021.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you