LabaraiKuma dai: Yan bindiga sun sace dalibai a jihar...

Kuma dai: Yan bindiga sun sace dalibai a jihar Filato

-

Yan Bindiga a jihar Filato sun sace dalibai 4 a makarantar Capro Secondary Mission School. Dake Barkin Ladi ta jihar Filato a yau Alhamis.

Saidai Rahoton yace dalibai 3 sun tsere yayin da har yanzu dalibi daya ke hannun ‘yan Bindigar.

Channels Tv ta ruwaito cewa, wasu jami’an tsaro sun kai dauki wajan kuma dalilin haka ‘yan Bindigar Suka gudu…..Continue Reading>>> >>Apply for Federal Ministry of Agriculture Job Recruitment 2021/2022.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you