ASUU Kungiyar Daliban da ke karatun lauya sun maka ASUU,...

Kungiyar Daliban da ke karatun lauya sun maka ASUU, AGF, minista, da sauran su kotu saboda yajin aiki

-

Advertisements
Advertisements

Kungiyar Daliban dake karatun Lauyoyi a Najeriya ta maka Kungiyar Ma’aikatan Jami’o’i (ASUU), Shugabanta Farfesa Biodun Ogunyemi , da Ministan Ilimi a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja.

 

Sauran wadanda Blessing Agbomhere take kara a madadin kanta da kungiyar sun hada da Ministan Kwadago da Aiki, Babban Lauyan Tarayya, da Gwamnatin Tarayyar Najeriya.

 

Advert

A karar, masu shigar da karar na son “Sanarwa cewa ta hanyar Sashe na 18 (1), (2) da (3) na Kundin Tsarin Mulkin Tarayyar Najeriya na 1999, (kamar yadda aka gyara) da Mataki na 17 (1) na Yarjejeniyar Afirka kan ‘Yancin Dan Adam da Jama’a (Tabbatarwa da tilastawa) Dokar Cap, A9 LFN, 2004, Mai shigar da karar yana da’ Yancin Ilimi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you