Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Eden Hazard Kungiyar Juventus na harin siyan Eden Hazard, amma bisa...

Kungiyar Juventus na harin siyan Eden Hazard, amma bisa sharadi guda

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Eden Hazard ya kasance daya daga cikin zakarun yan wasan kwallon kafa a lokacin da yake buga Chelsea wasa, amma tauraron dan wasan yana shan gwagwarmaya sosai tunda ya koma Real Madrid musamman ta fannin samun raunika.

Jajircewar Hazard ce tasa Real Madrid ta fitar da makudan kudade kusan yuro miliyan 100 wurin siyam shi, amma sai dai har yanzu kwalliya ta kasa biyan kudin sabulu saboda baya komari sosai a Madrid yayin da kuma yake cigaba da samun raunika.

Kungiyar Juventus na harin siyan Eden Hazard, amma bisa sharadi guda

An samu rahoto daga kasar Sifaniya cewa kungiyar Juventus tana harin siyan Hazard daga Real Madrid, amma ba zata siye ba har sai idan ta siyar da Dybala a wannan kakar yayin da yayin da shima dan wasan Argentinan yake dan shan gwargwarmaya a kungiyar Italiyan.

Dybala zai shiga shekarar karshe ta kwantirakin shi a kungiyar Juventus karshen wannan kakar, amma har yanzu babu maganar sabunta kwantirakin tsakanin shi da kungiyar yayin da a wannan kakar ma baya kokari sosai.

Read more at SOURCE: This post (Kungiyar Juventus na harin siyan Eden Hazard, amma bisa sharadi guda) firstly published at hutudole.com on 2020-12-22 10:24:57

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  An kama dan shekaru 62 da yawa 'yar shekaru 13 fyade a Katsina

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Karanta Wannan:-  Fulham 1-2 Manchester United: Pogba ya taimakawa Manchester United ta dare saman teburin gasar Premier League