Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Kungiyar kare hakkin musulmai (MURIC) ta jajantawa mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Abubakar III, bisa rasuwar dan uwansa, Alhaji Abdulkadir Abubakar.
Farfesa Ishaq Akintola, Daraktan kungiyar shine ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a jihar Legas a ranar Lahadi, inda ya bayyana marigayin a matsayin mutum mai kwazo.
Yayi Addu’ar Allah ubangiji ya gafarta masa ya kuma sanya Al’janna makoma.
Labarai masu alaka
Read more at SOURCE: This post (Kungiyar kare muradin musulmai (MURIC) ta aike da sakon ta’aziyya zuwa ga mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Abubakar III, bisa rasuwar dan uwansa) firstly published at hutudole.com on 2021-01-17 23:28:18
Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Thanks for visiting Arewasound.com