Connect with us
سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم

Labarai

Kungiyar kwallon kafa ta Tottenham ta kori Mourinho daga horas da ‘yan wasanta

Published

on

Kungiyar Kwallon kafa ta Tottenham ta kori kocinta, Jose Mourinho daga horas da ‘yan wasanta.

 

A watan Nuwamba na shekarar 2019 ne dai Tottenham ta a kor kocinta, Mauricio Pochettino inda ta dauki Mourinho aiki.

 

Ya kuma yi kokarin kai kungiyar gasar Europa duk da yake tana fama da raunin ‘yan wasa da yawa. Saidai daga baya lamura sun canja.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[YARPP]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Kungiyar kwallon kafa ta Tottenham ta kori Mourinho daga horas da ‘yan wasanta) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-19 10:48:26

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.