labaran wasanniKungiyoyi 5 Da Suka Azabaci Barcalona Kan Dembele

Kungiyoyi 5 Da Suka Azabaci Barcalona Kan Dembele

-

Kungiyoyi 5 Da Yau Suka Kawoma Dembele Hari

Bayan barcalona din tabayyana cewa zata karbi tayin dan wasan nata dembele wasu kungiyoyi 5 sunkawoma dan wasan hari kan siyeshi
Kungiyoyin sun hada da bayern munich, juventus, psg, mancity, west ham
Wadannan sune kungiyoyin dasuka bayyana cewa suna da sha’awar siye dan wasan sede kuma dama barcalona tabayyana cewa bazata karbi tayin kasa da €50m
Duk dacewa barcalona na kokarin karame contract ta tsawaita zamansa a kungiyar amma barcalona din tabbas tababbatar dacewa madamar tasamu wadannan kudin to zata siyar dashi

>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you