drama
Kwana Casa’in – Zango na biyu Kashi Na Shida 6 – AREWA24.
Kwana Casa’in – Zango na biyu Kashi Na Shida 6 – AREWA24.
Kwana Casa’in – Zango na biyu Kashi Na Shida |
Wannan shirine mai matuƙar ƙayatarwa, bayan daukar wani dogon huto da tashar Arewa24 channel tayi a yanzu haka sun dawo haska wannan shiri , dama tun a wancan karon ana haska shirin kwana casain duk ranar lahadi da misalin ƙarfe 8 na dare to a yanzun ma haka tsarin yake, zaku iya kasancewa da wannan tasha duk ranar lahadi don kallon sabon shirin kwana 90, ga wadanda basu da ikon kallo a tashar kai tsaye zaku iya kasancewa da mu a wannan shafi AREWASOUND a duk ranar litinin.
Cigaban Sabon shiri ne daga gidan Tv na Arewa24,Yana cigaba da gudana.
Yanzu haka hukumar gidan Tv ta Arewa24 tana cigaba da haska wannan kayataccen shiri. ZANGO NA BIYU
Sai ku bude videon gashi nan kasa.
Kwana 90 Zango na biyu Kashi na Shida.
Duba wannan : Kwana Casa’in – Zango na biyu Kashi Na Biyar – AREWA24.
NOTE : Wannan shafi bashida alaka da gidan tv na Arewa24
Back to Homepage ▶▶ AREWASOUND.COM

imra
October 8, 2020 at 11:52 pm
it’s very good 100/
AbSound@@
October 8, 2020 at 11:56 pm
Thanks for visiting Arewasound.com