Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Kungiyar Manchester United ta shirya fafatawa da kungiyar Liverpool wurin siyan tauraron dan wasan baya na gasar Bundlealiga dake buga wasa a kungiyar Schalke, wato Ozan Kabak a cewar Sky Spors.
Yayin da kuma Manchester United din take shirin fafatawa da Tottenham wurin siyan dan wasan baya na kungiyar Fiorentina wato Nikola Milenkovic.
Kungiyar Liverpool ta fara tattaunawa da wakilan dan wasan baya na kungiyar Fiore tona tun a watan nuwamba, wato Sven Botman yayin da itama kungiyar Inter Milan take harin siyan dan wasan.
Kungiyar Leeds United tana harin siyan tauraron dan wasan Wolves, Adama Traroe duba da yanayin kwantirakin shi a kungiyar yayin da Barcelona ta kosa ta siyar da Coutinho akan lokaci domin ta gujewa biyan Liverpool karin wasu kudade.
Read more at SOURCE: This post (Labaran kasuwar yan wasan kwallon kafa: Yayin da Manchester United take shirin fafatawa da Liverpool wurin siyan Kabak) firstly published at hutudole.com on 2020-12-23 17:01:32
Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Thanks for visiting Arewasound.com