labaran wasanniLabari Dadumi Duminsa

Labari Dadumi Duminsa

-

Labari Dadumi Duminsa

Dan wasan kungiyar barcalona Ilax Moriba yaki karbar  tsawaita contract din karama kungiyar barcalona  contract
Dan wasan yatabbatar dahakane saboda kin amincewar a ragemasa wasu kaso daga ciki na Albashinsa
Anan kuma bangare guda kuma dan wasan barcalona yayarda arageme kashi na 50 daga cikin albashinsa
Wanda hakan kenunawa dazeci gaba da zama a kungiyar kwallow kafa ta barcalona dan wasan barcalona  din zesanar dacigaba da zamansa a kungiyar bayan kammala wasansu na Final na Copa America a ranar lahadi

>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you