labaran wasanniLabari Mai Dadi Ga Kungiyar Barcalona, Real Madrid, Juventus,...

Labari Mai Dadi Ga Kungiyar Barcalona, Real Madrid, Juventus, Athlentico Madrid

-

Labari Mai Dadi Ga Kungiyar Barcalona, Real Madrid, Juventus, Athlentico Madrid

Shuwagabannini  Hukumar Kwallow Kafa Ta Uefa Suntabbatar Dacewa Bubu Wata Kungiyar Da Za A Hukunta Kan Shiga Spanish League
Hakan yabiyo wani taro da shugabanni sukai a birnin London a inda suka bayyana cewa sunfasa daukar mataki kan kungiyoyin
Inbakumantaba da shugaban hukumar kwallow kafa na UEFA yabayyana cewa za atabbatar da hukunta duk kungiyoyin dasuka shuga gasar a yayinda kungiyar Real Madrid da Barcalona da Juventus dakuma Juventus sukayi kunnan kanshi shine Shugaban UEFA yace ze hukuntasu

>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you