labaran wasanniLabari Marar Dadi Kagungiyar Real Madrid din dan madrid...

Labari Marar Dadi Kagungiyar Real Madrid din dan madrid bazeji dadin wannan labarinba – Sport News

-

Labari Marar Dadi Kagungiyar Real Madrid din dan madrid bazeji dadin wannan labarinba

Labari  dake fitowa daga kasar france nanuni dacewa dan wasan France Kylian Mbappe yabayyana cewa yafasa zuwa kungiyar kwallow kafa ta Real Madrid inda yabayyana cewa zeci gaba da zama kungiyar kwallow kafa ta PSG kokuma zenimi wani

Dan wasan wanda Real Madrid takesa ranzuwanshi a yanzu yabayyana cewa bazaizoba sannan kuma dayan dan wasan dasuke neman dan wasan Borussia Dortmund Eri Haaland  shima yabayyana cewa bazai samu zuwaba

A inda a yanzu haka yake kan hanyarsa takomawa zuwa chelsea

POSTED BY Usman.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you