LabaraiLadubban Da Ake So Mai Azumi Ya Kiyaye Su...

Ladubban Da Ake So Mai Azumi Ya Kiyaye Su ~ ml. Aminu Ibrahim Daurawa

-

Akwai ladubba masu yawa da ake son mai azumi ya kiyaye. Kaɗan daga ciki su ne:
Yin sahur saboda hadisin Anas inda ya ce, Manzon Allah ﷺ ya ce, “Ku yi sahur a cikin sahur akwai albarka.” ()

  1. Haka nan mutum zai iya yin sahur ko da da dabino ne. Saboda hadisin Abu Hurairah رضي الله عنه da ya ce, Manzon Allah ﷺ ya ce, “Madalla da yin sahur ɗin mumini da ya yi da dabino.”
    Sannan kuma an so a jinkirta sahur, saboda hadisin Anas Ɗan Malik رضي الله عنه da Zaidu Ɗan Sabit رضي الله عنه suka ce, mun yi sahur tare da Manzon Allah ﷺ sannan sai ya tashi zuwa salla , sai a ka ce tsakanin gama sahur ɗinku da tayar da sallarku zai kai kimanin ya ya?” Sai suka ce, zai kai kimanin a karanta aya hamsin (50). Continue Reading>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you