labaran wasanniLaporta Yayiwa Moriba Martank Irin Wanda Tsohon Shugaban Kungiyar...

Laporta Yayiwa Moriba Martank Irin Wanda Tsohon Shugaban Kungiyar Barca Yema Messi

-

Laporta Yayiwa Moriba Martank Irin Wanda Tsohon Shugaban Kungiyar Barca Yema Messi

Laporta yayiwa matashin dan wasan barcalona Ilax Moriba martani mezafi kan tsawayawarsa ko rashib tsayawarsa a kungiyar ta barcalona
A wata fira da akai da shugaban kungiyar ta barcalona takusan mintuna har 30 yabayyana bacin ransa kan Ilax Moriba kanyinshirun dayayi gameda yarjejeniyar a inda yabayyana cewa dan wasan ze iya zama ko bazai iyazamaba sude kawai amsa suke bukata daga wajansa
Shugaban kungiyar na barcalona yace ida har Ilax moriba din yanasan barin kungiyar to ze iya bari

POSTED BY Usman.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you