KannywoodLauyoyi 12 Ne Za Su Nemawa Amina Amal Hakkinta.

Lauyoyi 12 Ne Za Su Nemawa Amina Amal Hakkinta.

-

Bayanda Hadiza gabon ta kakkaftawa amina amal mari,  Amina ta shirya lawyoyi.

Da Dumi Dumi.

Lauyoyi Goma Sha Biyu Ne Za Su Nemawa Amina Amal Hakkinta.

Idan baku mata ba dai Jaruma hadiza gabon ta kakkaftawa jaruma amina amal mari acikin wani bidiyo da yake yaro a zafukan sada zumunta, akan tuhumar da hadiza gabon takewa amina amal na cewar tace hadiza gabon ‘yar midigo ce.

DUBA WANNAN : Yadda Hadiza gabon ta sace wayar Amina Amal ta kulle mata shafin instagram.  

Daga bisani har hadiza gabon ta dauke wayar amina amal inda ta kulle mata shafinta na instagram.

Ga Sunayen Lauyoyin nan Acikin Wannan Takardar Da Me Dauke Da Sa Hannun Amina Amal.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you