Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Labarai Liverpool 1-1 Brighton: Liverpool ta raba maki da Brighton...

Liverpool 1-1 Brighton: Liverpool ta raba maki da Brighton yayin da VAR ta kashe kwallayen Mane da Salah

-

Wasan Liverpool da Brighton a yammacin yau ya tashi da sakamakon 1-1. Saidai yana cike da cece-kuce.

 

A minti 20 da fara wasa, Brighton ta samu bugun daga kai sai gola inda Maupay ya buga mata amma ya barar.

Liverpool 1-1 Brighton: Liverpool ta raba maki da Brighton yayin da VAR ta kashe kwallayen Mane da Salah

Mohamed Salah da yaci kwallo amma VAR ta kasheta inda Diogo Jota ya ciwa Liverpool kwallo 1. Mane ya ci kwallo amma shima VAR ta kasheta. Ana daf da za’a tashi wasan, Brighton ta samu bugun daga kai sai gola wanda Pascal Gross ya ci mata.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you