Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Lokaci yayi da za’a ramawa kura Aniyarta: Yarbawa sun nemi Buhari ya goyawa Tinubu baya ya zama Shugaban kasa

Published

on

Sarakunan jihar Ondo sun nemi shugaba Buhari da mutanen Arewa su rama ma kura aniyarta kan goyon bayan da kasashen yarbawa suka basu a baya suka samu Shugabancin kasarnan.

 

Basaraken ikaleland,Oba George Faduyile da ya karbi tawagar Sarakunan ya bayyana cewa, Tinubu zai iya mulkar Najeriya yanda ya kamata.

 

Ya bayyana cewa sam ba zai kyautu ace Arewa bata goyi baya Tinubu ba a shekarar 2023.

 

“Tinubu has been supporting President Muhammad Buhari and the North for years, now is the time for the North and Buhari to reciprocate the good political gesture and support him,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Lokaci yayi da za’a ramawa kura Aniyarta: Yarbawa sun nemi Buhari ya goyawa Tinubu baya ya zama Shugaban kasa) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-07 07:49:38

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.