Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Ma’aikatan Kwalejin Kimiyya da Fasaha sun fara yajin aiki na sai baba-ta-gani

Published

on

Malaman kwalejojin kimiyya da fasaha sun fara yajin aikin na sai baba ta gani a ranar Talata.

Da take jawabi ga manema labarai don ayyana cikakken yajin aikin, shugabancin kungiyar Malaman ya zargi gwamnatocin tarayya da na jihohi da yin sakaci da bangaren ilimi gaba daya.

Daga cikin korafe-korafen kungiyar sun hada da rashin biyan basussukan mafi karancin albashi da kwalejojin kimiyya da fasaha na tarayya da jihohi suke bi na bashin malamai da ya kai tsakanin watanni 5 zuwa 24, zargin cin zarafin shugabannin kungiyar duk da sanya hannu kan yarjejeniyar da gwamnati tun daga 2017, zargin rashin kafa wata Kwamiti na sashin don cike gibin a sauran bangarori, rashin aiwatar da shekaru 65 da aka amince da shi na ritaya a bangaren da wasu gwamnatocin jihohi suka ki yi, zargin da ake yi na ikirarin cin amanar haraji a cikin Kwaleji na Tarayya 19 da Babban Akanta Janar na Tarayya ya yi ba bisa ka’ida ba.


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Ma’aikatan Kwalejin Kimiyya da Fasaha sun fara yajin aiki na sai baba-ta-gani) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-06 09:47:59

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.