LabaraiMaganar gaskiya, kawaicin Shugaba Buhari yayi yawa, sai ya...

Maganar gaskiya, kawaicin Shugaba Buhari yayi yawa, sai ya baiwa Mutum Mukami amma baya bibiyar ko yana aiki yanda ya kamata>>Kashim Shettima

-

Tsohon Gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima ya bayyana Cewa, Kawaicin Shugaba Buhari yayi yawa.

 

Ya bayyana hakane a waja wani taro da aka yi kamar yanda BBChausa ta ruwaito, yace shugaba Buhari sai ya baiwa mutum mukami amma baya bibiyar aikinsa.

 

Yace wannan dalili ne yasa Shugaban ya gaza a wasu fannoni.

 

“Fisabilillahi nake fada, kawaicin shugaba kasa ya wuce gona da iri, sai ya nada mutum a mukami amma ba tare da tuntuba ba sai a bar mutum kara zube.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[YARPP]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Maganar gaskiya, kawaicin Shugaba Buhari yayi yawa, sai ya baiwa Mutum Mukami amma baya bibiyar ko yana aiki yanda ya kamata>>Kashim Shettima) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-19 17:41:38

Thanks for visiting Arewasound.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you