Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Maganar komawar Gwamnan Zamfara APC na ci gaba da kankama yayin da manyan Gwamnonin APC 3 suka ziyarci Jihar

Published

on

Manyan Gwamnonin APC 3 na Yobe wanda kuma shine shugaban Riko  jam’iyyar, Maimala Buni, dana Kebbi, Atiku Bagudu dana Jigawa, Abubakar Badaru sun kai ziyara jihar Zamfara.

 

Sun je ziyarar ne dan kakaddamar da ayyukan gina gidaje da Gwamna Bello Matawale yayi wanda ya sakawa sunan jihihin Arewa 19.

 

Hakan ya kara rura wutar rade-radin da ake na cewa Gwamna Matawalle zai koma APC. Gwamna Buni a wajan kaddamar da gidajen ya jinjinawa Matawalle bisa wannan aiki duk da karancin kudin da ake fama dasu.

 

I am particularly impressed by what my brother, Matawalle is doing here in Zamfara in spite of dwindling resources coupled with the security situation faced by the state.

“This is the kind of development we need which also translates into the provision of dividends of democracy,” Buni noted

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Maganar komawar Gwamnan Zamfara APC na ci gaba da kankama yayin da manyan Gwamnonin APC 3 suka ziyarci Jihar) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-06 08:41:21

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.