LabaraiMajalisa na nan tana rokon Kasar Amurka ta taimaka...

Majalisa na nan tana rokon Kasar Amurka ta taimaka mata a sauke Pantami>>Dan majalisa Sergius Ogun ya bayyana

-

Dan majalisar Wakilai, Sergius Ogun ya bayyana cewa ba zasu yi kasa a gwiwa ba sai su  ga an sauke Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Sheikh Isa Ali Pantami daga mukaminsa.

Yace idan Ministan bai sauka ba yau to lallai nan gaba sai ya sauka. Dan majalisar ya bayyanawa jaridar Vanguard haka inda yace majalisa ce ta dauki wannan mataki.

Yace suna nan suna neman goyon bayan kasar Amurka akan wannan lamari. Yace shi dai a bangaren sa kawai a Sauke……………Continue Reading>>> | Apply for Fully Funded Humphrey Fellowship Program To Study In U.S 2021.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you