Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Labarai Majalisa zata kafa hukumar kula da Mafarauta a Najeriya

Majalisa zata kafa hukumar kula da Mafarauta a Najeriya

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Majalisar Dattijai ta fara shirin da zai tabbatar da an saka harkar farauta a hukumance cikin harkar gwamnati.

 

Sanata Biodun Olujimi daga jihar Ekiti ne ya kai wannan kudiri zauren majalisar.

 

Tuni dai kudirin dokar ya tsalake karatu na 2 kuma indan ya zama doka zai kawo karshen kallon da akewa mafarautan a matsayin wanda gwamnati bata san da zamansu ba.

Majalisa zata kafa hukumar kula da Mafarauta a Najeriya

Da yacewa manema labarai karin haske akan kudirin dokar, Sanata Olujimi yace idan aka kammala aiki a kansa zai baiwa mafarautan damar taimakawa wajan harkar tsaro.

The post Majalisa zata kafa hukumar kula da Mafarauta a Najeriya first appeared on Hutudole.

Read more at SOURCE: This post (Majalisa zata kafa hukumar kula da Mafarauta a Najeriya) firstly published at hutudole.com on 2020-12-23 07:01:42

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  Sports minister, Dare, Slams Oyo Governor, Makinde, over insecurity

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Karanta Wannan:-  PDP, Afenifere, da wasu masana akan tsaro sun ce ba gaskiya bane ikirarin Lai Muhammad na cewa Najeriya ta fi samun tsaro a karkashin shugaba Buhari