Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Labarai Marselino Garcia Toral ya zamo koci na farko a...

Marselino Garcia Toral ya zamo koci na farko a tarihi daya doke Barcelona a wasannin karshe har guda biyu a jere

-

SPONSORED LINK

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Kungiyar Athletic ta lashe kofin Spanish Super cikin salo, bayan data doke manyan jigajigan kungiyoyin kasar sifaniya wat Real Madrid a wasan kusa da karshe sai kuma Barcelona a wasan karshe.

Inda dan wasan ta Inaki Williams ya zamo dan wasa na farko daya ci kwallo kuma ya taimaka wurin cin kwallo a wasa guda na Barcelona a wannan kakar.

Sannan kuma kocin ta Marselino Gartia Toral ya zamo koci na farko a tarihi daya doke Barcelona a wasannin karshe guda biyu a jere da kungiyoyi biyu, bayan daya doke Barca a shekara ta 2019 inda yake jagorantar kungiyar Valencia a gasar Copa del Rey sai kuma yanzu ya kara doke ta a wasan karshe na gasar Spanish Super Cup.

Marcelino García Toral has become the first manager in history to win two one-legged finals in a row against Barcelona.

Athletic Club won the Spainsh Super Cup in style yerterday, after beating both Spanish great teams in semi final and final respectively, that is Real Madrid and their rivals Barcelona.

Iñaki Williams is the only player to both score and assist in a game against Barcelona this season in all competitions.

Marcelino García Toral has become the first manager in history to win two one-legged finals in a row against Barcelona in all competitions, winning with different teams (Valencia in Copa del Rey 2019) and @Athletic_en (Supercopa 2021).

Karanta Wannan:-  An kashe akalla mutane 35 a sabon harin da ‘yan bindiga suka kai a yankin Zamfara

As Barcelona captain, Lionel Messi been sent off in a game for Barcelona for the first time after 753 appearances in all competitions.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

CHECK OUT
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

Read more at SOURCE: This post (Marselino Garcia Toral ya zamo koci na farko a tarihi daya doke Barcelona a wasannin karshe har guda biyu a jere) firstly published at hutudole.com on 2021-01-18 09:36:00

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  Governor Matawale condemns Jangebe abduction, declares commitment to safe return of victims –

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you