Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Kakakin shugaban kasa, Malam Garba Shehu ya bayyana cewa masu fadin wai Satar daliban kankara shirine, Mashirmatane sannan kuma basu da hali me kyau.
Ya bayyana hakane a hirar da Channelstv ta yi dashi inda aka tambayeshi kan zarge-zargen da ake yi na cewa wai gwamnati ce ta shirya wannan abu.
Yace ba gaskiya bane inda yace duk mutum mai hankali ba zai aikata irin wannan lamari ba. Yace yaran dankali aka rika basu da ruwa lokacin suna tsare.
” I think it is just being ridiculous because how can anybody do this? then people must be heartless,” Shehu said when asked for his reaction to claims that the kidnap was staged on Channels Television breakfast programme, Sunrise Daily.
“These young people were fed once on raw potato and drips of water for seven days, see how much suffering they were subjected to. I don’t think any decent human being would subject innocent young people to this kind of thing. No, it is ridiculous, nobody should say this, please,” he said.
Labarai masu alaka
Read more at SOURCE: This post (Masu cewa satar daliban Kankara shirine mashirmata ne>>Garba Shehu) firstly published at hutudole.com on 2020-12-22 22:31:23
Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Thanks for visiting Arewasound.com