Bauchu Matasa masu hidimar kasa 8 sun kamu da cutar...

Matasa masu hidimar kasa 8 sun kamu da cutar Coronavirus/COVID-19 a Bauchi

-

Advertisements
Advertisements

Matasa masu hidimar kasa 8 sun kamu da cutar Coronavirus/COVID-19 a jihar Bauchi.

 

Matasan sun kamu da cutar ne a sansanin matasa masu hidimar kasa dake Wailo, kamar hukumar Ganjuwa ta jihar.

 

Me yada labarai na ma’aikatar bada agajin lafiya matakin farkoba jihar, Ibrahim Sanine ya bayyana haka inda yace an wace guri na musamman da za’a rika kula da masu cutar a sansanin.

Advertisements

Akwai kuma mutum 2 da suka mutu sanadiyyar cutar.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you