LabaraiMatasa sun fito Zanga-Zangar nuna goyon baya ga Pantami...

Matasa sun fito Zanga-Zangar nuna goyon baya ga Pantami a Kano

-

Kungiyoyin matasa daban-daban ne suka fito Zanga-Zangar lumana ta nuna goyon baya ga ministan sadarwa da tattalin arzikin Zamani, Sheikh Isa Ali Pantami.

Matasan sun fito ne a karkashin kungiyoyin The African Youth Assembly for Peace da kuma Coalition of Civil Society Group.

Suna dauke da rubuce-rubuce masu cewa, Pantami ba dan ta’adda……Continue Reading>>>> Duba hotunan | Apply for Fully Funded Humphrey Fellowship Program To Study In U.S 2021.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you