LabaraiMatasan jihar Katsina sun ce Bukola Sarakine zabin su...

Matasan jihar Katsina sun ce Bukola Sarakine zabin su a 2023

-

Wata kungiyar matasa a jihar Katsina, KSYN ta bayyana cewa, Goyon bayanta na tare da Tsohon kakakin majalisar Dattijai, Sanata Bukola Saraki a zaben shekarar 2023.

Shugaban kungiyar, Abubakar Nuhu Adam ya bayyana cewa,an kaddamar da wannan gangamin goyawa Bukola Saraki bayane a garin Daura, Mahaifar Shugaban kasa, Muhammadu Buhari dan su nuna cewa Siyasa ba da gaba ake yin ta ba.

Tuni dai bangaren jihar Kaduna na matasan suka bayyana goyon bayansu ga Saraki…..Continue Reading>>>>> | Apply for Federal Ministry of Agriculture Job Recruitment 2021/2022.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you