Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Breaking News Matsalar Tsaro: Burutai Ya Nemi Sojoji Da Su Kara...

Matsalar Tsaro: Burutai Ya Nemi Sojoji Da Su Kara Kaimi A Yakin Da Suke Yi

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Shugaban Hafsan sojojin Nijeriya, Laftanar Janar Tukur Burutai, ya nemi da runduna ta musamman ta Bataliya ta 133 dake garin Azaren jihar Bauchi da su kara kaimi wajen yaki da Boko Haram a Arewa maso gabashin Nijeriya.

Burutai ya bayyana hakan ne a ranar Laraba a yayin da ya kai ziyara a Hedikwatar rundunar a wani mataki na ziyarce-ziyarce da ya shirya domin kai ziyarori ga rundunar soji da suke fagen daga.

Da yake musu jawabi, Burutai ya jinjina musu bisa ayyukan da suke yi a yankin arewa maso gabashin kasar da kuma arewa maso yammaci. Sannan ya mika wa rundunar jinjinar shugaban kasa Muhammadu Buhari bisa gudummawar da rundunar ke bayarwa wajen tabbatar da tsaro da kawo zaman lafiya a kasar.

Read more at SOURCE: This post (Matsalar Tsaro: Burutai Ya Nemi Sojoji Da Su Kara Kaimi A Yakin Da Suke Yi) firstly published at dimokuradiyya.com.ng on 2020-12-23 21:30:06

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  Hotuna:Yansanda sun kama wasu manyan masu garkuwa da mutane a Kano, kuma macece shugabarsu

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Karanta Wannan:-  PSG nakara Kaimi Gameda Maganar Messi