Abinci Matsalar tsaro ce ke kawo wahalar Abinci>>Dattawan Arewa

Matsalar tsaro ce ke kawo wahalar Abinci>>Dattawan Arewa

-

Dattawan Arewa sun bayyana cewa matsalar tsaro ce ke kawo karancin Abinci ko kuma tsadarsa.

 

Dattawan sun yi maganane a karkashin kungiyar su ta CNEPD ta bakin dsya dsga cikin shuwagabannin su, Zana Goni.

 

Ya bayyana cewa matsalar tsaro na matukar tasiri a harkar tsadsr Abinci inda yace suna kira da a canjawa tsaron Najeriya Fasali.

 

Yace shuwagabannin tsaro na yanzu da aka nada tun shekarar 2015 a yanzu basa aikin da ya kamata.

REUTERS/Akintunde Akinleye

“The latest killings and abduction along Kaduna-Abuja highway which occurred last Sunday, thus making major headlines in the national dailies did not come to us as a surprise. This is because we are faced daily with this situation, especially in the North East and North West zones of the country”, the Northern elders said. Leadership.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you