Bayern Munich ta kai hare hare sau 29 amma biyu ne kacal masu kyau, wanda Choupo Moting da Thomas Mueller suka yi nasarar ci mata.
Yayin da ita kuma PSG ta kai hare hare sau shida kuma tayi nasarar guda uku ta hannun Mbappe wanda yaci biyu sai Marquinhos yaci guda.
Bayern Munich ta sanda cewa yanzu akwai babban a gabanta domin sai tayi nasarar cin kwallaye biyu a wasan su na biyu da PSG a mako mai zuwa idan har tana so ta kai wasannin kusa dana karshe a gasar ta zakarun nahiyar turai.

Bayern Munich 3-2 Paris Saint German: Mbappe stars as French champions secure a 3-2 win over Bayern Munich in their Champions League quarter final first leg encounter
Twenty-nine shots for Bayern Munich and only two goals to show for it, as Choupo Moting and Thomas Mueller score for the reigning champions.
While PSG on the other hand, managed to score THREE in six attempts to take a commanding lead into the second leg, as two goals from Kylian Mbappe and one from Marquinhos help the Ligue 1 Champions.
Bayern Munich will have to go to Paris next week and win by two clear goals if they’re going to reach the semi-finals and keep their dream of retaining Europe’s biggest prize.