Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Labarai Messi ya bayyana cewa hana shi canja sheka da...

Messi ya bayyana cewa hana shi canja sheka da Barca tayi ne yasa baya kokari sosai a wannan kakar

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

A watan augusta ne kaftin din Barcelona, Lionel Messi ya bukaci barin kungiyar tashi a kyauta bisa yarjejeniyar kwantirakin shi, amma Barca ta hana shi kuma tace sai an biya farashin dan wasan na yuro miliyan 700 idan har wata kungiya tana son siyan shi.

Messi ya bayyana cewa hana shi canja sheka da Barca tayi ne yasa baya kokari sosai a wannan kakar

Messi ya tattauna da gidan talabijin na La Sexta dake kasar Sifaniya kuma ya bayyana masu cewa hana shi canja sheka da Barca tayi na yasa shi baya kokari sosai a wannan kakar, amma yanzu komai ya daidakta kuma yana jin dadi.

Messi ya kara da cewa a halin yanzu Barcelona tana cikin mayuyacin hali kuma zai yi iya bakin kokarin shi domin ya taimaka mata a kowace gasa, sannan shi a halin yanzu yana jin dadi.

Read more at SOURCE: This post (Messi ya bayyana cewa hana shi canja sheka da Barca tayi ne yasa baya kokari sosai a wannan kakar) firstly published at hutudole.com on 2020-12-22 19:32:42

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  Babu abinda gwamnatin shugaba Buhari ta tsinana mana>>Kungiyar Fulani Makiyaya, Miyetti Allah

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Karanta Wannan:-  Bai kamata yanda Duniya ta ci gababa ace har yanzu ana yawo da Shanu guri-guri da sunan kiwo ba>>Adamu Garba