Connect with us
سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم

Labarai

Miyagu Na shirin fito da wasu bidiyoyin karya domin cin mutunci Na – Pantami

Published

on

Miyagu Na shirin fito da wasu bidiyoyin karya domin cin mutunci Na – Pantami

Ministan sadarwa da bunkasa tattalin arzikin zamani, Dr. Isa Ali Ibrahim Pantami, ya bayyana cewa akwai wani tuggun da ake yunkurin shirya masa.

Jaridar Legit ta ce Dr. Isa Ali Ibrahim Pantami ya yi wannan bayani ne a ranar Litinin, 26 ga watan Afrilu, 2021, ta bakin hadimarsa, Uwa Suleiman.

Mai taimaka wa Ministan wajen yada labarai, Uwa Suleiman, ta fitar da jawabi, ta na bayanin makarkashiya na gaba da aka shirya wa mai gidanta.

A cewar Ministan, yanzu abin da ya rage shi ne a fito da bidiyoyi na karya da aka hada domin a cin ma burin da ake da shi na ganin an goga masa kashi.

Ga abin da jawabin ya ce:….. Continue Reading>>> | ESP Survival Fund: Federal government to Begin More Payments This Week. (Check List)

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.