Singup Today 20points waiting For You.

Hello, Login to your account and access full feature Of AREWASOUND FORUM

Forgot Your Password? Request New One Now.

Lost your password? Please enter your email address. You will receive a link and will create a new password via email.

Captcha Click on image to update the captcha.

Sorry, you do not have a permission to ask a question, You must login to ask question.

Mp3 Audio: Hamisu Breaker Jarumar Mata Sabuwar waka

 Mp3 Audio: Hamisu Breaker Jarumar Mata Sabuwar waka.

  Mp3 Audio: Hamisu Breaker Jarumar Mata Sabuwar waka

  Hamisu Breaker Jarumar Mata Audio.

  Shahararren mawaki hamisu breaker jaumar mata ya fitar da sabuwar waka mai suna “Jarumar mata” kai da jin sunan wannan waka kasan ba’a magana.

  Akwai kalamai sosai a cikin wannan waka wanda nasan cewa duk masoya zasuyi na’am da sauraren wannan waka, Jarumar mata song by Hamisu breaker.

  KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :-

  – Komai ruwa da iska…🔊

  – Akan ki bazana daina kewa ba.🔊

  – Idam n samu zarraar samunki…🔊

  – Bazana tanka kowa ba.🔊

  – Zuma a baki dadi gareta..🔊

  – Kin bani taki na lasa🔊

  – Tsarin zubinki daidai ne🔊

  – Idan babu ke ina zan saka rai ya daina kuna🔊


  PLAY Jarumar mata Song.


  Ga Audio file na Wakar nan kasa, mun Kawo Muku Cikakkiyar wakar, Kuci Gaba Da kasancewa Tare Damu.

  Download Jarumar mata Song.

  mun saka muku cikakken Audio na “Wakar Jarumar mata” Zaku iya saukewa a wayoyin ku..
  Ku sauke cikkakiyar wakar Jarumar mata don saurare.
  ⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵


  DOWNLOAD NOW

  @Arewasound-wakoki


  Leave a comment

  Related Posts

  Maza a hanyar Sambisa AUDIO & Video : - Download

  Danna {Allow}.👇 Don samun sabbin labarai akan lokaci. 💟Mungode💟
  Dismiss
  Allow