MP3 MUSIC : Abdul D one x Melery 2020 – Sako

 MP3 MUSIC : Abdul D one x Melery 2020 – Sako

A cikin farkon wannan shekara shahararun matasa abdul d one da kuma Muhammad melery da sabuwa waka mai suna ” Sako”.

Kasance da Arewasound.com A koyaushe ๐Ÿ‘

Wannan waka dai da ji kasan akwai magana da a cikin wakar.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :-

– Allahu kai ke badawa๐Ÿ”Š

– Idan kaso kai kwacewa๐Ÿ”Š

– Kaine kamin hikimar baiwa๐Ÿ”Š

– Ni kuma ba zan raina ba๐Ÿ”Š

– Godiya ba zan daina ba๐Ÿ”Š

– Acikin duka dangina๐Ÿ”Š

–  Mu dogaro namu Allah ne๐Ÿ”Š

– A tsaftace mana harshen mu๐Ÿ”Š

PLAY NOW

OR


DOWNLOAD NOW


Leave a comment

Related Posts