Singup Today 20points waiting For You.

Hello, Login to your account and access full feature Of AREWASOUND FORUM

Forgot Your Password? Request New One Now.

Lost your password? Please enter your email address. You will receive a link and will create a new password via email.

Captcha Click on image to update the captcha.

Sorry, you do not have a permission to ask a question, You must login to ask question.

MP3 MUSIC : Fresh Emir Aku Mai Bakin Magana Episode13

MP3 MUSIC : Fresh Emir Aku Mai Bakin Magana Episode13

MP3 MUSIC : Fresh Emir Aku Mai Bakin Magana Episode13, Aku Mai Bakin Magana Audio, Aku Mai Bakin Magana Download, Aku Mai Bakin Magana Video Download, Fresh Emir Episode 11, Fresh Emir Episode 8, Fresh Emir Episode 13
Fresh Emir Mp3

Fresh Emir – Aku Mai Bakin Magana 2020 Episode 13 (Music Industry) Sabuwar Wakar Fresh Emir Na Season 1 Na Aku Mai Bakin Magana, Wannan Itace Waka Na Episode 13, sannan akwai Fresh Emir Episode 11 da Fresh Emir Episode, Kuma itace. Ta Karshe A Season 1, Aku Mai Bakin Magana Audio Download.

Wakar Yayita Ne Akan Masana’artar Mawaka Musanman Ma Na Arewa, Irin Koma Bayan Da Suke Samu. Musanman Ma Idan Aka Dangantasu Dana Kudu.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR : 

– Aku mai bakin magana

– Yauma na zo zanyi magana

– Ba’a ganin darajar mawaki

– Takaici yasa zan cika baki

– Mawaki shine jagoran nishaɗi

– Mawaki shine jigon siyasa

– Ba’a cin zabe sai da gudun mawar sa

– Ba’a bikin Aure in babu mu

– Laifin mu ne , mun kasa haɗe kanmu

Note : “If you’er Surfing on Operanews (DOWNLOAD HERE)

Ku sauke don jin cikkakiyar wakar Aku Mai Bakin Magana Download.

PLAY NOW

OR


DOWNLOAD NOW

@Arewasound


DUBA WANNAN : Garzali Miko Latest Songs 2020 : List

Leave a comment

Related Posts

Maza a hanyar Sambisa AUDIO & Video : - Download

Danna {Allow}.👇 Don samun sabbin labarai akan lokaci. 💟Mungode💟
Dismiss
Allow