Singup Today 20points waiting For You.

Hello, Login to your account and access full feature Of AREWASOUND FORUM

Forgot Your Password? Request New One Now.

Lost your password? Please enter your email address. You will receive a link and will create a new password via email.

Captcha Click on image to update the captcha.

Sorry, you do not have a permission to ask a question, You must login to ask question.

Mp3 MUSIC: Hamisu Breaker Zumar Kauna Audio Song: Download

Mp3 MUSIC: Hamisu Breaker Zumar Kauna Audio Song: Download.

  Hamisu Breaker Zumar Kauna Song Download.

  Mp3 MUSIC: Hamisu Breaker Zumar Kauna Audio Song : Download
  Hamisu breaker zumar kauna Mp3 Audio.
  Download Wakar Hamisu Breaker Zumar Kauna mp3 audio, wannan sabuwar waka ce daga bakin mawaki hamisu breaker mai suna zumar kauna.

  Barkan ku. Ina ma’abota sauraren wakokin hausa musamman masu sauraren wakikin breaker a yau munzo muku da sabuwar waka ta Hamisu Breaker zumar kauna.

  Wakar Mai suna “zumar kauna” wanda ita wannan waka itama dai ta soyayya ce. zakuji dadinta matuƙa.

  Sauke Wakar ta mawaki Hamisu Breaker Zumar Kauna, Wakar Zumar Kauna dai Sabuwar Wakar Hamisu Breaker Ce, Kamar Yandda Kukaji suan wakar, Wakace Ta Soyayya. Operanews users Download song now◀

  KADAN DAGA BAITIN WAKAR :

  *- Ni na kurɓi “zumar kauna” kuma na lashe

  *- Dana tuna sai naga babu kamarki

  *- Burin da nake ki zamo mata ta

  *- Duk tsanani ya zamar mini sauki

  *- Da cikar samun ɗan kirki

  *- Mai sona annurina kuma ango na.

  Download Zumar kauna Audio.

  Ku sauke cikkakiyar wakar don saurare
  ⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵


  DOWNLOAD NOW

  @Arewasound-wakoki


  • More Songs from Breaker  Leave a comment

  Related Posts

  Maza a hanyar Sambisa AUDIO & Video : - Download

  Danna {Allow}.👇 Don samun sabbin labarai akan lokaci. 💟Mungode💟
  Dismiss
  Allow