Mp3 Music : Sabuwar wakar Abdul D One -Mutuwa Sanadi

 Mp3 Music : Sabuwar wakar Abdul D One -Mutuwa Sanadi

Wannan waka dai kam tabbas haka take muyuwa sanadi ce na zamon yaro maraya.

Ya zamo wasu su shiga wani kuncin rayuwa mai mayar da mata zawarawa mai .

Wakar ‘ mutuwa sanadi’ bata bukatar wani tsayawa wani dogon bayani ga wakar nan sai kunji Daga mawakin.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR

– Sasarin so ya sarke zuciya🔊

– Zuciyata ta kasa juriya🔊

– Na rasa mai sharen kwalla🔊

– Lamarin Allah a ciki ba’a mamaki🔊

– Zuciya abadan ke ta kira🔊

– Mutuwa sanadi Allah sarki Duniya🔊

PLAY NOW

OR


DOWNLOAD NOW


Leave a comment

Related Posts