Mp3 MUSIC : Sabuwar wakar Aliyu Nata 2021 – Aure Martaba
Wannnan wata sabuwar waka ce wanda aliyu nata yayi wanda ta dauki hankalin mutane sosai a shafukan sada zumunta.
Wanda zaka ga manya manyan jaruman kannywood na rera wannan waka suna shaukinta sosai.
Shine shafin Arewasound yayi kokarin kawo muku ita domin nishadantarda ku.
OR