Mp3 MUSIC : Sabuwar Wakar Garzali Miko – Gidan Biki

 Mp3 MUSIC : Sabuwar Wakar Garzali Miko – Gidan Biki

Wannan wata sabuwa waka ce ta Garzali Miko mai sabon salo mai suna ” Gidan Biki” wanda kamar ita ce farkon wakarsa ta aure.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Wanda duk masu saurarin wakokinsa yafi raja’a a fagen wakokin soyayya.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :-

– Ku doka kidan amarya da ango sunyu Aure🔊

– Abin yayi daidai ga ango ga amarya🔊

– Ku taka rawa ku juwa🔊

– Yau kowa yaji dadi dukkan mu maza da mata🔊

– Amarya gatanan tayi ado da lalle🔊

– Ango ka more dacen amarya🔊

– Kada ka barta taje bulayi🔊

– Taka rawa ki more amarya baki laifi🔊

PLAY NOW

OR


DOWNLOAD NOW


Leave a comment

Related Posts