Singup Today 20points waiting For You.

Hello, Login to your account and access full feature Of AREWASOUND FORUM

Forgot Your Password? Request New One Now.

Lost your password? Please enter your email address. You will receive a link and will create a new password via email.

Captcha Click on image to update the captcha.

Sorry, you do not have a permission to ask a question, You must login to ask question.

Mp3 Music – Sabuwar wakar Rarara 2020 – Basa Fahimta : Download Audio

Mp3 Music – Sabuwar wakar Rarara 2020 – Basa Fahimta : Download Audio

Mp3 Music - Sabuwar wakar Rarara 2020 - Basa Fahimta : Download Audio

Sabuwar wakar Rarara wadda ya fara saki a wannan sabuwar shekara 2020 mai suna “Basa fahimata kuma basa da ganewa” , Wannan fitar sabuwar waka da alama yana da nasaba da shari’ar da za’a yanke a ranar litinin 20 jan 2020, Sai ku sauke sabuwar wakar don ji da kunnen ku.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :-

– Basa fahimta kuma basa da ganewa🔊

– Suna propagandar gangan bada hujjaba🔊

– Ita inconclusive tsarin na inec ne🔊

– Ganduje shi ya lashe zabe shirin na Allah ne🔊

– Yakamata duk ku fahimta duk ku ganewa🔊

– Yan kwankwadiyya tuni sun dade da zaucewa🔊

– Suna propagandar karya shirin kamar bara🔊

– Basa da tsuntsu kuma su bada tarko ba🔊

PLAY NOW

OR


DOWNLOAD NOW


Leave a comment

Related Posts

Maza a hanyar Sambisa AUDIO & Video : - Download

Danna {Allow}.👇 Don samun sabbin labarai akan lokaci. 💟Mungode💟
Dismiss
Allow